Jihar Zamfara
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle, ya lashi takobin cewa sai ya kwato kudi har naira biliyan 90 daga hannun tsohon gwamnan jahar , Abdul'aziz Yari, wadanda ake zarginsa da karkatarwa ta hanyar yin aragizon kwantaragi.
A cikin wata sanarwa da ta fito ranar Talata daga ofishin Zailani Bappa, mai taimaka wa gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, a kan harkokin sadarwa da yada labarai, ya bayyana cewa shugaban kwamitin, Ahmed Gusau, ne ya sanar da
Biyar cikin goma sha daya na kansilolin da aka zaba a karkashin jam'iyyar APC na karamar hukumar Gusau da ke jihar Zamfara sun koma jam'iyya mai mulki ta PDP a jihar. Wannan na kunshe ne a takardar da Yusuf Idris, daraktan yada la
Wani jigon jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) a jahar Zamfara, Alhaji Sani Abdullahi Shinkafi, ya yi kira ga a yi gaggawan kama tare da hukunta tsohon gwamnan jahar, Alhaji Abdulaziz Yari.
Shugabannin kana nan hukumomi takwas ne wadanda aka zaba karkashin jam'iyyar APC suka koma jam'iyyar PDP a yau Asabar. Shugabannin kananan hukumomin da suka sauya shekar sun hada da: Alhaji Muhammadu Umar, shugaban karamar hukumar
Dogara, tsohon shugaban majalisar wakilai, ya bayyana hakan ne ranar Alhamis, 6 ga watan Fabrairu, a wurin wani taro a kan tsaro da wata cibiya (ARDP) ta shirya a Kaduna. Ya bayyana cewar gazawar samun shugabaci nagari da zai hada
Hukumar kashe gobara ta jahar Zamfara ta sanar tare da tabbatar da tashin gobara a gidan wani dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Gusau/Tsafe, Alhaji Kabiru Mai Palace, dake garin Gusau a ranar Talata.
Iyalan marigayi Alhaji Shehu Idris sun koka wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari kan shirin da gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ke yi na rusa wata kadara mallakar mahaifinsu a Gusau, babbar birnin jihar Zamfara.
Abdulazeez Yari ya fadawa Gwamnan Zamfara abin da zai faru idan ya rusa gidajen mutane a Zamfara. Tsohon Gwamnan na APC ya yi wa Mutanesa alkawarin babu wanda zai taba gidajensa.
Jihar Zamfara
Samu kari