Jihar Zamfara
Masarautar Shinkafi da ke jihar Zamfara ta ce ba gudu ba ja da baya, cewa ba za ta iya janye sarautar da ta bai wa tsohon ministan sufuri, Femi Fani-Kayode ba.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya fara rabon raguna da shanu a matsayin tallafin babbar sallah ga jama'a daban-daban na fadin jihar don rage masu nauyi.
Hedkwatar tsari ta ce dakarun sojin saman Rundunar Operation Hadarin Daji ta ragargaza sansanin 'yan bindiga a samamen da ta kai ta jiragen yaki a dajin Kagara.
Nadin sarautar Femi Fani-Kayode ta jawowa Sarki matsala a Shinkafi. Lamarin ya kai har Sarkin Gabas Shinkafi ya ajiye rawani saboda an nada Kayode Sadauki.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar jin kai da bada tallafi ta kasa ta kaddamar da shirin bada tallafin N5,000 ga mutane 130,764 a jihar Zamfara. Mutanen da
Haka zalika, Yari ya bayyana cewar ya zama wajibi hukumar kula da tashoshin jiragen sama ta kasa FAAN, ta janye maganganun da tayi a shafinta na Twitter kan cew
A cikin sanarwar da FG ta fitar, ta bakin ministan harkokin jiragen sama, Hadi Sirika, ta ce babu batun wasu shafaffu da mai (VIPs) wajen tabbatar da cewa an yi
Mun yi bincike game da gaskiyar gudumuwar da Gwamnan Jihar Zamfara ya ba kungiyar Izala. Amma anya da gaske ne an ba Izala N100m domin ginin jami’a a Jigawa?
Hedkwatar tsaro ta ce dakarun atisayen Sahel Sanity sun kashe 'yan bindiga shida tare da bankado wani yunkuri na satar dabbobi a jihohin Katsina da Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari