Jihar Zamfara
Babban sakatare a kwamitin gudanarwa na jam'iyyar, Austin Akobundu, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin cikin birnin Abuja.
Rundunar musamman ta Operation HADARIN DAJI mai yaki da masu tayar da kayar baya a Arewa maso Yamma, ta samu nasarar yi wa 'yan ta'addan ruwan wuta na bazata.
Kaddamar da atisayen da rundunar soji ta yi ba zai rasa nasaba da umarnin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar na kawo karshen 'yan ta'adda da aiyukan
Kazalika, Buratai ya yi watsi da batun zargin cewa rundunar soji ta gaza magance aiyukan ta'addanci, ya bayyana cewa rununar soji ta na iya bakin kokarinta
Dakarun sojojin Najeriya a Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord sunyi gagarumin nasara a kan yan taáddan a jihohin Zamfara, Katsina da Sokoto.
Rundunar soji ta ce ta kai harin ne bayan samun sahihan bayanai daga na'urar leken asiri (ISR) wacce ta leko sansani da wuraren boye makaman 'yan bindiga da kum
‘Yan bindiga sun hallaka wani Malamin Jami’ar ABU a hanyar Zamfara- Katsina. A jiya rashin tsaro ya ci Dr. M.B Hassan a hanyar dawowa daga aiki a Jihar Zamfara
Sautin fashewar wasu abubuwa masu girzgiza kasa a cikin dajin jihar Zamfara a sa'o'in farko na ranar Talata ya firgita manoma yayin da suke ayyuka a gonakinsu.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara a ranar Talata ya yi bayani ga shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari a kan tsaron jiharsa.
Jihar Zamfara
Samu kari