Jihar Zamfara
Wasu mutane dauke da makamai da ke zargin 'yan bindiga ne sun tarwatsa masu kada kuria a kauyen Oroji da ke gundumar Rini ta karamar hukumar Bakura da ke jihar.
Rundunar ƴansanda ta fitar da jawabin martani a ranar Laraba dangane da hotunan masu laifi da ta wallafa a shafinta na Tuwita, wanda jama'a da dama su ka nunana
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki garin Gwaran da ke karamar hukumar Talatan Mafara da ke jihar Zamfara sun kashe hakimi da sace wasu mutane su takwas.
Mata masu gudun hijira daga kauyakun jihar Zamfara sunce yunwa da sanyi zai iya ajalin su da yaransu, bayan 'yan bindiga sun kone musu gidajensu, Daily Trust.
Alamu sun nuna sauyin-shekar Gwamna Umahi ta sa Dave Matawalle ya fara hangen koma wa APC. Manyan APC suna neman yin wuf da Gwamnan Zamfara daga Jam’iyyar PDP.
Dukkan kirari da yabo sun tabbata ga Allah, Allah ka ƙara albarka ga manzo fiyayyen halitta, iyalansa, sahabbansa da dukkan waɗanda suka hau tafarkinsa har zuw
Gwamman Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yabawa takwararsa na Jihar Ebonyi, David Umahi da ya fice daga jam'iyyar PDP ya koma APC. Mista Matawalle ya alakanta
'Yan bindiga sun sake kai hari kauyuka uku a karamar hukumar Maradun da ke jihar Zamfara, tare da kashe mutane biyu da tilastawa mazauna yankin hijira. Kauyukan
Mai magana da yawun rundunar, SP Shehu Muhammad, shi ne ya bayyana haka lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a hedikwatar rundunar da ke Gusau ranar Talat
Jihar Zamfara
Samu kari