Jihar Zamfara
An sace jami'an a tsakanain garin Kankara zuwa Sheme a jihar Katsina sakamakon mummunan harin da wasu 'yan bindiga sanye da kayan soja suka kai a kan motar haya
A Katsina, ‘Yan bindiga suna neman N100m a kan Jami’an ‘Yan Sanda 6 da su ka sace. Abin da Iyalan wadannan Jami’an tsaro za su tattaro ba zai iya wuce N3m ba.
Kwamishinan ya kafe a kan cewa gwamnati na sayen gwal din ne daga hannun masu hakarsa domin hana ficewa da shi daga cikin Najeriya ko Kuma a siyarwa 'yan bindig
A yayin da ake cigaba da cece-kuce a kan komawar gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi zuwa jam'iyyar APC, wasu gungun kansiloli har 69 sun dunguma sun koma jam'iyy
Matar ɗaya daga cikin jami'an ƴansandan ita ce wadda ta shaidawa BBC cewa mijinta ya umarceta da ta siyar da gidan da suke zaune don samun kuɗin fansa.Ta ce tas
Wani babban manomin shinkafa a jihar Zamfara, Alhaji Nuhu Deme, ya bayyana irin halin tsaka mai wuyar da suke ciki a Zamfara, yayin hira da wani gidan rediyo MA
Kazalika, ya bukaci jama'a su gaggauta bawa hukumomin tsaro goyon baya ta hanyar basu muhimmman bayanan da zasu kai ga kama 'yan bindiga tare da dawo da zaman
A cewar Saddique, ya kai ziyara jihar ne don kara samun bayanai da duba matakin gwamnatin tarayya na tura karin kayyayaki don kara tallafawa aikin yaki da 'yan
Gwamna jihar Zamfara, Bello matawalle ya ja kunnen masu sarautar gargajiya da shugabannin kananan hukumomi a kan kwana a wajen masarautunsu a jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari