Jihar Zamfara
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun mamaye kauyen Sabon Garin Tafkin Kazai a karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara tare da kashe wani sanannen mai siye da
Matawalle ya yi wannan furucin ne a yayin da ya ke ganawa da Kwamitin Ayyuka na kasa na jam'iyyar PDP da suka kai masa ziyara karkashin jagorancin shugaban jam'
Sarkin Anka, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad Anka, ya ce gara gwamnatin tarayya ta bai wa kowa damar daukar makamai don kare kansa a kan matsalar rashin tsaro.
Gagagrumar gobara ta tashi a kwalejin ilimi na jihar Zamfara da ke garin Maru inda ta lamushe dakunan kwanan dalibai mata da ke makarantar, jaridar The Punch.
Hedkwatar tsaro tace rundunar Operation Hadarin Daji ta kashe wasu 'yan bindiga, sannan ta kama wasu 2 sanye da kayan 'yan sanda, cewar Manjo janar Enenche.
Gwamna Bello Matwalle na jihar Zamfara ya caccaki jam'iyyar APC a kan zarginsa da daukar nauyin ta'addancin 'yan bindiga a arewa maso yammacin kasar Najeriya.
A yau Juma'a ne aka yi jana'aizar mutane takwas da suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin da wasu da ake zargin 'yan bindigan ne suka kai wa tawagar Sarkin
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware naira biliyan 1 a kasafin 2021 don ginawa da gyara masallatan juma'a, makarantun islamiyya, makabartu, wuraren wa'azi da sauran
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana yadda ya saka baki aka dawo da ɗaliban makarantar sakandare ta Ƙanƙara 344 ba tare da biyan ko naira ba na fansa.
Jihar Zamfara
Samu kari