Jihar Zamfara
Malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Gumi ya ce ba yan bindigan da ya gana da su a dajin Zamfara bane suka sace yan matan makaranta a jihar. The Nation ta ruw
Daya daga cikin malaman makarantar sakandaren mata ta gwamnati da ke Jangebe a jihar Zamfara ya bada labarain yadda wasu fusatattun iyaye suka balle tagogi.
A ranar Juma'a, 26 ga Fabrairu, gwamnatin Zamfara ta tabbatar da sace daliban makarantar sakandare na mata (GGSS) a Jangebe da ke karamar hukumar Talata-Mafara.
Wani gagararren shugaban dan bindiga, Mohammed Sani wanda aka fi sani da Zakwi da wasu na hannun damansa biyu sun mika bindigoginsu 10 tare da dubban harsasai.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bada tabbacin cewa gwamnatinsa za ta yi duk mai yiwuwa domin ganin an samu zaman lafiya mai dorewa a jiharsa. Gwamnan
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyanawa manema labarai inda aka tsare dalibai da ma'aikatan makarantar GSSS Kagara da aka sace da safiyar ranar Laraba a makon jiya.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ceto mutane fiye da 1,000 daga hannun masu garkuwa da mutane ba tare da kudin fansa ba.
Gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya ce maganar da ya yi cewa ba duk 'yan fashi ne masu laifi ba ba tuntuben harshe ne ba abunda yake nufi ba kenan.
Kwamishinan aikin hajji, Alhaji Sirajo Maikatako, ya yi murabus. Ya bayyana hakan ne a wani taron 'yan jam'iyyar APC da akayi a Gusau ranar Alhamis 18 ga wata.
Jihar Zamfara
Samu kari