Jihar Zamfara
Auwalun Daudawa tare da manyan yaransa biyar, wandanda ake zargi da shirya sace yaran makarantar sakandare K taankara da ke jihar Katsina sun mika makamansu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba, ya ce akwai rashin gaskiya a yakin da jami'an tsaron Nigeria ke yi wurin dakile yan bindiga da yankin arewa maso
Bangarori biyu na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a jihar Zamfara sun amince da yin sulhu tare da aiki tare domin tunkarar zaben da ke tafe, The Punch
'Yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar kwato wasu mutane biyar da aka sace, ba tare da biyan fansa ba. Hakazalika sun kwato wasu shanu 11 da ake sace.
Shugaban majalisar sarakunan jihar Zamfara kuma Sarkin Anka, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmed ya ja kunne a kan auren mace fiye da daya wanda yayi ikirarin shine.
Gwamna Bello Mohammed Matawalle ya kare matsayar Gwamnatin jihar Zamfara, ya ce a dalilin haka, yaron Buharin Daji da wasu ‘Yan bindiga za su sallama kansu.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ake kantsohon gwamna Yari na tuhumarsa da badakalar N900bn. Kotun ta bayyana dalilan da yasa ta kora.
Shugaban 'yan ta'adda a wani yankin Zamfara cikin wata ganawa da yayi da Sheikh Abubakar Gumi, ya bayyana cewa zai iya gayyatar 'yan ta'adda daga wata kasa.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai mulki a jihar Zamfara ta jadadda cewa ko kadan shirya Abdulaziz Yari da Kabiru Marafa da APC tayi bai dame ta ba.
Jihar Zamfara
Samu kari