Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle

Wani gagararren shugaban dan bindiga, Mohammed Sani wanda aka fi sani da Zakwi da wasu na hannun damansa biyu sun mika bindigoginsu 10 tare da dubban harsasai sun mika makamansu a jihar Zamfara.

Mohammed Sani dan kungiyar fitaccen gagarumin dan bindigan nan ne da ake kira da Buharin Daji.

Ga hotunan a kasa:

Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle
Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Source: Twitter

KU KARANTA: 'Yan bindiga daga saman bishiya sun sheke dan sanda, sun raunata wasu 3 a Neja

Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle
Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Source: Twitter

Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle
Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Source: Twitter

KU KARANTA: Majalisar dattawa ta fadi dalilinta na tabbatar da Bawa a matsayin shugaban EFCC

Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle
Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Source: Twitter

Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle
Hotunan miyagun makaman da Zikwi tare da yaransa 2 suka mika ga Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Source: Twitter

Karin bayani na nan tafe...

KU KARANTA: Fatima Atiku ta musanta rade-radin da ake na sabunta rijistarta a APC

A wani labari na daban, bayan mako daya da yin garkuwa da yara maza na kwalejin kimiyya da ke Kagara a jihar Neja, wadanda ake zargi da garkuwa da mutane sun bukaci cinikin kudin fansa da iyayen yaran.

Wannan cigaban ya ci karo da matsayar gwamnatocin tarayya da na jiha na cewa suna sasanci da 'yan bindigan kuma akwai yuwuwar a sakosu babu dadewa.

Wanda ake zargin shugaban masu garkuwa da mutanen yayi magana da wakilin iyayen a wata na kusan mintuna takwas a ranar Litinin.

Aisha Khalid ma'aikaciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018.

Ta kwashe shekaru biyu tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu.

Za a iya bibiyar Aisha a shafinta na Twitter @DiyarKatsinawa

Source: Legit.ng

Online view pixel