Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, da alam gwamnatin Buhari ba ta fahimci a ina matsalar tsaro take ba a jihar Zamfara. Ya nuna kin haramtawa jirage yawo.
Daya daga cikin dalibai 279 na GGSS Jangebe dake jihar Zamfara da 'yan bindiga suka sako bayan sun sacesu a ranar Juma'a ta bayyana yadda 'yan bindigan da suka.
Kungiyar dattawan arewa ta ACF ta kalubalanci gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle da ya bayyana wadanda suka yi garkuwa da 'yan matan makarantar Jangebe.
'Yan bindigan da suka sace 'yammatan makarantar Jangebe sun basu lambobin wayarsu bayan sakinsu da suka yi ranar Talata tare da yin alkawarin zasu zo wurinsu.
Wata daga cikin daliban Jangebe da aka sako ta bayyana cewa ta ga mahaifinta da yayarta da aka sace watanni uku a wajen yan bindigar da suka yi garkuwa da su.
Ɗaya daga cikin daliban makarantar sakandare ta mata na Jangeɓe da aka sace makon da ya gabata, Hafsat Anka, ta ce masu garkuwar sunyi barazanar za su kashe su,
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, za a ji matukar mamaki idan ya bayyana sunayen wadanda suke da hannu wajen daukar nauyin sace 'yan makaranta a jiharsa.
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a, ya bawa ƴan Najeriya tabbacin wannan shine karo na ƙarshe da ƴan bindiga za su sace ɗalibai a makaranta kamar yadda ta
Rahotanni daga gidan gwamnatin jihar Zamfara na fada mana cewa, har yanzu ba a sako daliban makarantar sakandaren 'yan mata dake Jangebe a jihar ta Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari