Jihar Zamfara
Gwamanan zanfara, Bello matawalle ya sake yin nasarar kuɓutar da wasu mutaɓe 10 da aka sace a gwaram, karamar hukumar Talatan Mafara, Cikin su harda Yara kanana
Shugabannin tsaro sun isa Gusau, babban birnin jihar Zamfara a yau talata, 9 ga watan Marsi, 2021. Sun samu jagorancin shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Lucky.
Mahaifin ɗaya daga cikin yan matan da aka sace a jangeɓe ya bayyana yadda ya haɗu da ɗiyarsa a hannun masu garkuwa da mutane. Mutumin ya shafe watanni ahannunsu
Gwamnan jihar Zamfara ya tsige sarkin Maru Abubakar da wani hakimi saboda zarginsu da tallafawa 'yan bindiga wajen aikata laifuka a yankin jihar ta Zamfara.
Rundunar sojin Najeriya a jihar Zamfara ta samu nasarar kame wani soja da budurwarsa dake samarwa 'yan bindiga alburusai da kakin soja a yankin na jihar Zamfara
Gwamnatin Zamfara ta Bello Matawalle, ta ce tana jiran ganin matakin da rundunar sojin za ta dauka kan jami'inta da aka kama yana kai wa yan bindiga makamai.
Jiragen sama da ke samar da makamai tare da abinci ga 'yan bindiga shine babban dalilin da yasa gwamnatin tarayya ta hana jiragen sama bi ta jihar Zamfara.
'Yan bindiga sun afkawa jama'ar garin Ruwan Tofa da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara inda suka sace a kalla mutum 60, suka kona rabin garin tare da sace
Gwamnatin Jihar Zamfara ta saka dokar hana fita daga yamma har asuba a garin Jangebe sakamakon tarzomar da ta faru bayan sakin daliban makarantar GGSS Jangebe d
Jihar Zamfara
Samu kari