Jihar Zamfara
Wani jami'in dan sanda ya rasa ransa wurin fada da farar hula saboda cin abinci a lokacin azumin watan Ramadan, The Punch ta ruwaito. Wani mazaunin yankin, Abdu
Rundunar soji tace zata gudanar da bincike bisa zargin da akewa wani jami'inta cewa ya kashe wani mai siyar da kankana a jihar Zamfara ba tare da dalili ba.
Wani fusataccen soja ya bindige wani dan kasuwa mai sayar da 'ya'yan itace, saboda ya hanashi tafiya masa da ayabarsa. An ruwaito cewa dan kasuwar ya mutu.
A daren Lahadi ne rundunar sojin Najeriya tace dakarun runduna ta 8 da aka tura yakar 'yan bindiga da suka addabi Zamafa da jihohi dake da makwabtaka dasu sun.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara yayi kira ga alkalai a jihar da kada su kasance masu sassauci ga 'yan bindiga yayin shari'a. Kamar yadda The Punch tace.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kwamushe wasu bata-gari daga cikin ma'aikatan gwamnatin jihar. Tuni aka tura su Abuja domin kaddamar da hukunci akansu bayan bincike.
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, ya kamata 'yan jihar su kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga a wasu yankunan jihar. Amma ya bukaci a bi doka da oda.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, yasha alwashin rusa duk wani gida da masu kaima yan bindiga labaru ke ɓoyewa a ciki, yace jama'a su bada haɗin kai.
Gwamnatin jihar Zamfara ta umarci dakatar da sayar da kayayyakin man fetur a wasu sassan jihar. An kuma umarci jami'an tsaro da su tabbatar an dokar da aka kafa
Jihar Zamfara
Samu kari