Jihar Zamfara
Rikici ya barke a jam'iyyar APC ta jihar Zamfara, bayan da gwamnan jihar ya samu gayyata daga APC cewa ana maraba dashi idan ya yanke shawarar sauya sheka.
A yanzu haka tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, yana hannun hukumar yaki da cin hanci da rashawa, yana amsa tambayoyi kan abunda ya shafi rashawa.
Gwamnatin jihar Zamfara tace ta raba kayan abinci na kimanin biliyan N2.9bn ga talakawa da mabuƙata a faɗin jihar a cikin watan azumin Ramadana da muke ciki.
Rahotanni daga jihar Zamfara sun tabbatar da mutuwar mutane akalla 20 a wasu hare-haren ramuwar gayya tsakanin yan bindiga da kuma jami'an sa kai na Bijilanti.
Wasu yan banga da aka fi sani da yan sakai a ranar Juma'a sun shiga kasuwar Dansadau a jihar Zamfara inda suka bindige wasu mutane da ake zargin yan bindiga ne,
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara ya dakatar da Surajo Namakkah, hakimin Badarawa a masarautar Shinkafi a jihar. Yusuf Idris, direktan watsa labarai na gwa
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta damke wani likita tare da mutum 7 a kan zarginsu da ake yi taimakawa 'yan bindiga a fadin jihar, Kwamishinan labarai yace.
Direbobin motoccin haya da ke bin titin Gusau zuwa Dansadau a jihar Zamfara sun shiga yajin aiki saboda yawaitar fashi da makami da garkuwa da ke yawan faruwa a
Kungiyar Miyetti Allah ta samu shiga a jihar Zamfara. An tabbatar da nadin wasu mambobin Miyetti Allah a gwamnatin jihar Zamfara don bada gudunmawarsu ga jihar.
Jihar Zamfara
Samu kari