Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara ya ziyarci hedkwatar 'yan sanda domin jaddada bukatar shugaba Buhari ta a harbe duk wanda aka gani da bindiga AK-47. Ya ce yana goyon baya
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya musanta rahoton dake yawo cewa ya gama shirin ficewa daga PDP zuwa APC a ranar 12 ga watan Yuni, ranar demokaraɗiyya.
Sanata mai wakiltar mazabar Niger ta Arewa, Aliyu Sabi Abdullahi ya ce yan bindigan da sojoji suka fatattaka daga jihohin Zamfara da Katsina ne suke dawowa jiha
Sauka kwamishinoni da sauran masu rike da mukaman siyasa da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi a ranar Talata na daga cikin shirye-shiryen sauya shek
Kungiyar 'yan bindiga da suka shirya sace 'yan matan makarantar sakandare ta Jangebe dake jihar Zamfara a farkon shekarar nan,sune ke da alhakin kwashe daliban.
Mutanen gari a jihar Zamfara a karamar hukumar Kaura Namoda sun rufe manyan tituna a jihar a ranar Litinin suna zanga-zanga game da yawan hare-hare a jihar, Dai
Fusatattun matasa dauke da makamai sun gudanar da wata mummunar zanga-zanga a kan babbar hanyar Gusau - Kaura Namoda a jihar Zamfara, sun lalata ababen hawa.
Matawalle ya ce yawan ta'addancin da ke faruwa a jihar Zamfara na da nasaba da rashin daukar matakan gaggawa daga jami'an tsaro, cewa akwai bukatar karin soji.
Zanga-zanga ta barke a safiyar ranar Juma'a a garin Zurmi, hedkwatar karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara saboda yawaitar hare-haren yan bindiga da ke kashe mu
Jihar Zamfara
Samu kari