Jihar Zamfara
Rundunar yan sanda a jihar Zamfara ta ce ta halaka wani hatsabibin dan bindiga a jihar sannan ta ceto mutane 11 da aka yi garkuwa da su kamar yadda The Punch ta
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, yayi watsi da kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC a jihar wanda aka baiwa alhakin juya akalar jam'iyyar jihar.
Wata babbar kotu a Abuja ta dakatar shirin tsige mataimakin gwamnan jihar Zamfara daga mukaminsa saboda ya ki komawa jam'iyyar APC yayin da gwamna ya koma.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari sansanin 'yan sanda sun hallaka wasu jami'an 'yan sanda a wani yankin jihar Zamfara. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru.
Mutum takwas 'yan kungiyar miyagu wanda suka sace mahaifin tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Chibi Dariye, sun shiga hannun jami'an tsaro Bokkos dake Filato.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce arewa ita ce matsalar kanta da kanta. A wata tattaunawa da yayi da DW Hausa a Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
'Yan fashi da makami da ke biyayya ga wani sanannen dan fashi a jihar Zamfara, Turji, suna kai hare-hare kan kamun mahaifinsa, suna sace mutane a Shinkafi.
Sani Shinkafi, jigo a jam’iyyar All Progressive Congress ya ce tsarin mulkin kasa ba ya adawa da ‘yan siyasa da ke sauya sheka daga wannan jam’iyya zuwa waccan.
An dage sauraron karar da jam'iyyar PDP ta shigar na neman a tsige gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle daga mukaminsa zuwa ranar 29 ga watan Satumba.
Jihar Zamfara
Samu kari