Jihar Zamfara
Wata babbar kotu a Abuja, ta sanar da ranan da za ta saurari karar da PDP ta shigar domin nuna adawar sauya shekar gwamnan jihar Zamfara daga PDP zuwa APC.
Jam'iyyar PDP ta nemi kotu a Abuja da ta karbe kujerar gwamna Matawalle da ta mataimakinsa bisa saba dokar jam'iyyar na ficewa daga PDP zuwa jami'iyyar PDP.
PDP ta goyi bayan mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau a kokarinsa na karbe kujerar gwamnan jihar Zamfara bayan sauya shekar gwamna Matawalle.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana matsayarsa kan tsayawa takara idan jam'iyyar APC ta hanashi tikitin zabe ta bai wa wani dan takara daga yankin kudanci.
Wasu 'yan bindoga sun sace shugaban wata kwaleji a jihar Zamfara jim kadan bayan bayar da rahoton sace sarkin Kajuru na jihar Kaduna da safiyar yau Lahadi.
Mako guda bayan komarsa jam'iyyar APC, gwamna matawalle ya bayyana dalilinsa na komawa jam'iyyar daga jam'iyyar adawa ta PDP. Ya yabawa shugaban kasa Buhari.
Bayan ya bayyana sauya sheƙarsa zuwa jam'iyya mai mulki APC a hukumance ranar Taƙata da ta gabata, Gwamna Matawalle, ya sallami mashawartan sa na musamman.
Wasu iyalai sun bakunci lahira bayan cin tuwon dawa, lamarin, da ya jefa mai gidan cikin damuwa. Mahaifinsu ya ce lamarin ya zo masa kamar wasan kwaikwayo.
Jami'an rundunar 'yan sanda ta Zamfara sun cafke wani dalibi dan SSS 1, Anka Bashir, wanda ya nemi shugabar wata makaranta da ta biya shi naira miliyan uku.
Jihar Zamfara
Samu kari