Jihar Zamfara
'Yan sandan jihar Zamfara da wasu jami'ai daga hukumomin tsaro da suka hada da sojoji sun tsananta sintirin samada kasa a yankin Gusau zuwa titin Tsafe a jihar.
Yan fashin daji sun kashe mutane hudu sun kuma yi awon gaba da wasu mutanen 50 a garin Gora Namaye da ke karamar hukumar Maradun na jihar Zamfara kamar yadda ra
Zamfara - Lamarin tsaro a yankin arewa maso yammacin Najeriya na kara rincabewa yayin da sarakuna suka zama abin hari, yan bindiga sun sace basarake a Zamfara.
Sanata Saidu Dansadau ya ce wasu daga cikin ‘yan bindigan da suka isa kudancin masarautar dake karamar hukumar Maru ba asalin ‘yan Najeriya bane, Daily Trust.
Wasu yan bindiga da ake zargin yan fashin dahi ne sun farmaki kauyen jihar Zamfara, inda suka hallaka mutum 11, sannan suka yi awon gaba da wasu sama da 40.
Zamfara - Yan bindigan da suka yi awon gaba da wasu malamai da ɗalibai a kwalejin koyar da aikin noma ta Zamfara sun nemi a hada musu miliyan N350m kudin fansa.
Zamfara - Gwamna Bello Matawalle ya ɗauki alkawarin kuɓutar da dalibai da kuma malaman da yan bindiga suka sace a kwalejin fasahar noma da dabbobi dake Bakura.
Zamfara - Biyu daga cikin malamai da kuma wani ɗalibi ɗaya da yan bindiga suka sace a kwalejin noma dake Bakura, jihar Zamfara sun tsero sun koma makaranta.
Wasu yan fashi sun bi dare sun harbi tsohon kansila sannan suka yi awon gaba da matarsa da kuma ɗan jaririnta da bai wuce watanni 7 da zuwa duniya ba a Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari