Jihar Zamfara
Sanata Sa’idu Muhammad Dansadau ya bayyana cewa ’yan bindigar sun sha alwashin ci gaba da kai hare-hare a garin Dansadau har sai hukumomi sun mayar da sarkin.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kutsa babban asibiti gwamnati dake Dansadau a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara a ranar Juma'a,Daily Trust.
‘Yan majalisa a jihar ta Zamfara sun ce babu wani shiri na tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau, amma sun nace cewa dole ne ya bayyana a gabansu.
Bello Matawalle a ranar Alhamis, ya yi wa daukacin mazauna Zamfara alkawarin cewa daga yanzu gwamnatinsa za ta dauki tsauraran hukunci kan masu fataucin mutane.
Femi Fani-Kayode, wani jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), da Sanata Shehu Sani sun kaiwa gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ziyara a Abuja.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau, a ranar Alhamis, 29 ga watan Yuli, ya aika wasika ga majalisar dokokin jihar kan zargin shirin tsige shi.
Mahdi Aliyu Gusau ya koka kan yadda majalisar jihar Zamfara ke barazanar tsige shi daga mukaminsa na mataimakin gwamnan jihar ta Zamfara a yau Alhamis, 29.
Sakamakon ruwan bama-baman da ‘yan bindiga suke jefawa dajikan da suke jihohin arewa maso yamma da arewa ta tsakiyan kasar nan, 'yan bindiga sun fara laushi.
Rahotannin sirri sun bayyana yadda 'yan ta'adda daga Zamfara suke kaura zuwa jihar Borno domin halartar shirin horarwa daga 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram.
Jihar Zamfara
Samu kari