Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta tare wasu motoci dauke da kayan abinci, abubuwan sha da kma man fetur da suke yunkurin kai kayan sansanin 'yan fashin daji.
'Yan bindigan da ake zargin sun tsere ne daga daga yankunan Bakura - Talata Mafara na jihar Zamfara, sun kai hari ƙaramar hukumar Dange Shuni a Sokoto sun sace
Da yake fira da manema labarai, kwamishinan yaɗa labaru na jihar Zamfara, Ibrahim Dosara, ya bayyana cewa magance yan bindiga ya zo da sauki bayan katse sabis.
A sakamakon tashi tsaye da gwamnati ta yi wurin kawo karshen ta'addanci a wasu jihohin arewa, dakarun soji suna ta kai dakawowa tsakanin Zamfara da wasu jihohi.
Shugabannin 'yan bindiga masu tarin yawa da yaransu sun sheka barzahu a yayin luguden wutan da ake yi a jihar Zamfara, majiyoyi masu tarin yawa suke sanarwa.
Zamfara - Bayan datse sabis da sauran tsauraran matakan da gwamnati ta ɗauka a jihar Zamfara, Gwamnan jihar ya soke fita daga jihar, yace yana tare da jama'arsa
Badawi Abdullahi Ahmed matashi ne mai shekaru 38 wanda ake zargi da zama gagarumin barawon motoci a Abuja kuma rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya suka.
Iyayen daliban da aka sace a jihar Zamfara sun shiga damuwa bayan da gwamnati ta ba da umarnin katse layukan waya saboda magance matsalolin tsaro a jihar Zamfar
Zamfara - Bayan ɗaukar tsauraran matakai, gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da cewa sojojin sama da na ƙasa sun kaddamar da hari kan sansanonin yan bindiga.
Jihar Zamfara
Samu kari