Jihar Zamfara
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya shawarci gwamnatin Najeriya da ta tabbatar da kirkiri wata runduna ta musamman wacce za ta ke kula da dalibai
Gwamnatin Zamfara ta kulle dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu dake dukkan kananan hukumomin jihar. Wannan ya biyo bayan harin da yan bindiga a Kaya.
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki wata makaranta da ke karamar hukumar Maradun inda suka sace dalibai da dama a safiyar yau Laraba, 1 ga watan Satumba.
Zamfara - Yayin da gwamnan Zamfara Bello Matawalle, yake kara tsaurara matakan magance matsalar tsaro, yan sanda sun kuɓutar da wasu mutum 8 daga hannun miyagu.
Gwamnatin jihar Zamfara ta dakatar cin kasuwar mako-mako a fadin jihar Zamfara biyo bayan tabarbarewar tsaro a wasu yankunan jihar Zamfara cikin kwanakin nan.
Akwai rahotannin cewa 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara sun sake dawowa. Gwamna Bello Matawalle ya kafa sabon mataki na tsaro a jihar.
Miyagun 'yan bindiga sun sheke mutum daya kuma sun tasa keyar mutum bakwai a kauyukan Dadah, Tukurawa da Gandamasu a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara.
Daliban kwalejin noma da ilmin dabbobi da aka sace a jihar Zamfara sun kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan shafe 'yan kwanaki a hannun 'yan bindigan da suka
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Fani-Kayode ya yi wa mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Gusau wankin babban bargo a kan kin komawa jam’iyyar APC mai
Jihar Zamfara
Samu kari