Jihar Zamfara
A karon farko tun bayan komawarsa jam'iyyar APC mai mulki, gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya rantsar da sabbin kwamishinoni da masu bashi shawara.
Dakarun soji sun ragargaji yan bindiga aƙalla 32 a jihar Neja, waɗanda suka gudo daga ruwan bama-baman sojoji a jihar Zamfara, maharan sun hallaka yan sanda 5
Wasu daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su a yankuna daban-daban na jihar Zamfara sun koma cin ciyawa domin kada su mutu a yayin da wadanda suka sace su suka
Gwamnan jihar Zamfara, Bello matawalle, ya ce akwai sama da mutane dubu dari bakwai da suka rasa gidajensu kuma su ke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira jihar.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun sako wasu mutane sama da 200 da suka sace bayan wata tattaunawa da suka yi da 'yan wasu na kusa da gwamnatin jihar ta Zamfara.
Yan bindiga sun kashe mutane 19 ciki har da yara sannan sun kona gidaje da shagunan mazauna kauyen Kuryar Madaro dake jihar Zamfara a daren ranar Talata. Premiu
Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari a karamar hukumar Ƙauran Namoda jihar Zamfara, inda suka kashe mutane da dama sannan suka kona gidaje da motoci.
A yau ne aka yi jana'izar mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara wanda ya rasu a hannun 'yan bindiga sanadiyyar bugun zuciya. An yi masa jana'izar Gha
A yammacin ranar Asabar, 'yan bindiga sun halaka rayuka mutumuku da suka hadada ma'aikacin jin kai da ke aiki da Medicine San Frontiers (MSF), wanda ke mota.
Jihar Zamfara
Samu kari