Yan Fashi Da Makami
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Niger (NSEEMA) a jiya Laraba, 12 ga watan Yuni ta bayyana adadin wadanda suka mutu a hare-haren da yan bindiga suja kai kan garuruwan Kwaki, Ajatayi, Gwassa, Barden Dawaki, Gyammamiya da Al
Da ya ke bayyana hakan ranar Laraba, Ladodo ya ce mutumin na daga cikin mutane 22 da rundunar 'yan sanda ta kama, cikinsu har da jami'in dan sanda mai mukamin sufeta, bisa aikata laifukan da suka hada da fashi da makami, garkuwa
Shahararren jami’in tsaron na sa-kai Alhaji Shehu Musa wanda aka fi sani da Aljan yayi tsokaci akan matsalar garkuwa da mutane da sauran matsalolin tsaro da ya addabi yankin arewacin kasar.
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi sun kama wasu mutane hudu da ake zargin yan fashi da makami ne da kuma yan Sara-Suka 60 a fadin jihar. An gurfanar da masu laifin ne a hedkwatar rundunar da ke Bauchi.
Yan bindiga a ranar Talata, 28 ga watan Mayu sun kashe akalla mutane 23 a hare-haren da suka kai kauyukan Tunga da Kabaje, yankin Sakajiki dake karamar hukumar Kaura Namoda a jihar Zamfara.
Bayan makonni uku da nadin sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar Bauchi, CP Habu Sani, hukumar 'yan sanda a jihar ta samun nasarar cika hannu da ya miyagun 'yan ta'adda 43 da suka afka tarkon ta.
A ranar Alhamis, 23 ga watan Mayu, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da Mohammed Abubakar Adamu a matsayin shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya (IGP) mai cikakken iko Ga wasu muhimman abubuwa 5 a kan sabon IGP Adamu
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Borno tayi bajakolin masu laifi da 'yan ta'adda fiye da 50 da ta kama tare da kayan laifi da makaman su a hedikwatar rundnar dake Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Masu laifin da aka
A ranar Talata ne Legit.ng ta kawo muku labarin cewar wasu 'yan bindiga sun kashe fiye da mutane 26 a wani hari da suka kai a kan mazauna wasu garuruwa dake kananan hukumomin Dan Musa, Faskari da Batsari dake jihar Katsina. Majiya
Yan Fashi Da Makami
Samu kari