Yan Fashi Da Makami
Ibrahim ya bayyana cewar 'yan bindigar sun sace mutane 24 ne amma daga baya suka sako 16 daga cikin su, "saboda sun gan su a wahale", sannan suka yi awon gaba da ragowar mutane 8. A cewar sa, bayan musayar kiran waya, 'yan bindiga
Rundunar soji sama tace aikinta na Operation DIRAN MIKIYA da take na da hadin gwiwa da dakarun sojojin reshe na 271 tayi nasarar kashe yan fashi da makami 12 a dajin Kamuku, Birnin Gwari, Kaduna.
Shugaban karamar hukumar Batsari da ke jihar Katsina, Alhaji Mannir Muazu ya koka akan tabarbarewar tsaro a yankin, cewa mazauna yankin basu da kwanciyar hankali.
Wasu 'yan ta'adda akan babur guda biyar sun kai hari garin Illo da ke karamar hukumar Bagudu cikin jihar Kebbi jiya Litinin da dare. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya samu rahoton cewa 'yan ta'addar sun kai harin dauke...
Sauran barayin sune; Muhammed Sani, Jibrin Shehu, Usman Sani, Musa Garba, an kamasu a cikin jejin Akilbu dake karamar hukumar Kachia jihar Kaduna, masu garkuwa da mutanen sun bada cikakken bayani akan ta'addancin da suka jima suna
Da yake lissafa matakan da gwamnatin Buhari ta dauka a ranar Lahadi a Abuja, kakakin shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewar gwamnatin tarayya ta dukufa wajen kawo karshen kalubalen tsaro da kasar nan ke fuskanta. "Gwamnatin
Da yammacin jiya Talata ne wasu 'yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Mulkin (Gudu) dake cikin jihar Sokoto, inda suka yiwa Sarkin garin yankan rago, bayan sun gama harbin kan mai uwa da wabi a cikin garin...
Harin na zuwa a cikin kasa da sa'o'i 24 bayan tsohon gwamnan ya kaddamar da wata gidauniya domin taimakon jama'ar da harin 'yan bindiga ya shafa a arewacin Najeriya, musamman a jihar Sokoto. Kazalika, 'yan bindigar sun sace wani
Tsohon gwamnan na wadannan kalamai ne yayin gabatar da wani shiri da zai mayar da hankali wajen tabbatar da zaman lafiya, wanda shine zai dauki nauyin fara shi bayan kammala azumin watan Ramadana a garin Kaduna. Bafarawa ya bayyan
Yan Fashi Da Makami
Samu kari