Yan Fashi Da Makami
An cafke wani Saurayi bayan an samu jarirai 6 da aka rika yi wa fyade a Adogi. NSCDC sun cafke wanda ake zargi da bata jariran a Jihar Nasarawa ne a jiya Talata
Wani shaida kuma makwabcin Bala Hamisu wanda aka fi sani da Wadume, Aminu Ahmed, ya bayyana cewa da gangan sojoji suka harbe jami'an IRT don kubutar da shi.
Rundunar sojin Najeriya ta dakile wani hari da 'yan bindiga suka yi kokarin kai wa a kauyen Kwauya-Tsamiya da ke jihar Kaduna, sun kuma kwato shanu a wajensu.
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya yi wa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo a kan rashin tsaro, ya ce itace mafi muni a tarihi
Akalla mambobin kungiyar yan banga 23 aka kashe sannan wasu da dama suka jikkata a lokacin da yan bindiga suka kai hari garin Ruwan-Tofa da ke jihar Zamfara.
Rundunar sojojin Najeriya a jihar Binuwai ta ragargaji yan ta'adda a maboyarsu da ke yankin Ginda da ke Saghev a karamar hukumar Guma, an kashe mutum daya.
An fafata tsakanin yan bangan sa-kai da yan bindiga a kauyen Dan Ali da ke karamar hukumar Danmusa na jihar Katsina inda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuka biyar
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da mataimakin shugaban karamar hukumar Shelleng na jihar Adamawa, Kama Lazarus Bakta a gidansa a safiyar yau Talata.
Daruruwan jama'a sun fito a jihar Katsina domin zanga-zanga a kan yankar kauna da yan ta'adda ke yi masu a fadin jihar. Sun kuma kawar da shingen yan sanda.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari