Yan Fashi Da Makami
Masu garkuwa da mutane sun sace shugaban kotun gargajiya, Mai shari'a Donatus Yantau Shidda a jihar Taraba a ranar yau Litinin, 8 ga watan Yuni a cikin gidansa.
Rundunar soji ta ce za ta damka 'yan bindigar da ta kama a hannun rundunar 'yan sanda da zarar ta kammala yi musu tambayoyi. Dakarun sojoji sun kara fafata musa
Air Marshal Sadique Abubakar, shugaban hafsan sojin sama na Najeriya ya umurci jami’ansa da su bincika tare da lallasa yan ta’addan da suka dami jama’ar Katsina
Wasu gungun 'yan fashi da makami sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda takwas da su ka hada da DPO tare da yin fashi a wani tsohon banki a garin Isanlu da ke ka
Dakarun sojojin Najeriya a karkashin Operation Accord sun kashe 'yan bindiga da dama a yankunan arewa maso yamma da arewa ta tsakiya bayan sun bude masu wuta.
Wannan sabon hari na zuwa ne a kasa da sati uku da kai wasu munanan hare - hare a kauyukan karamar hukumar Kajuru. Jaridar 'The Nation' ta rawaito cewa 'yan bin
Minista ya maida shari’ar Hamisu Bala Wadume hannunsa. Tun farkon bana ake shari’ar Wadume. A karhse yanzu ta koma karkashin ofishin Ministan shari’ar Tarayya.
Dan shugaban kungiyar kiristoci Najeriya reshen jihar Nasarawa da yan bindiga suka sace, ya ce sai da suka siyar da motoci uku kafin suka biya fansar mahaifinsu
Shugaban rundunar sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya ziyarci Sokoto domin ganin yadda al'amuran tsaro ke faruwa a jihar tare da samo mafita.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari