Yan Fashi Da Makami
A wani labarin da Legit.ng ta wallafa, Babban hafsan rundunar sojojin kasa, Laftanal Janar Tukur Buratai, bisa rakiyar dumbin dakarun soji, ya sake kaddamar da
Wani dan fashi da makami da rundunar yan sandan jihar Zamfara ta kama mai suna Abubakar Namalika, ya bayyana cewa ya kashe mutum bakwai kuma an bashi N5000.
Akwatin Email, da Instagram da Google su ka yi sanadiyyar da dubun Ray Hushpuppi ta cika. Karyar wannan mutumi mai suna Ray Hushpuppi ta cika ne kwanan nan.
A makon nan Mahadi Shehu ya fito fili ya bayyana yadda Gwamnan Katsina ya ke bindiga da biliyoyi, Ana zargin cewa an saci kudi har Naira 24 a gwamnatin APC.
Dakarun Operation Safe Haven a jiya sun kashe 'yan fashi da makami biyu a Jos, babban birnin jihar Filato, cewar kwamandan OPSH, Manjo Janar Chukuemeka Okonkwo.
Binta Nyako, mai shari'a ta babbar kotun tarayya da ke Abuja ta hana belin Hamisu Bala wato Wadume sannan ta yi umurnin garkame shi a gidan kurkuku na Kuje.
Dazu Orji Kalu ya gabatar da kudirin gyara gidajen yarin Najeriya. ‘Dan Majalisar ya sha alwashin fito da wadanda ke gidajen yari bayan zaman kurkukun da ya yi.
Wani hatsabibin mai garkuwa da mutane ya fada hannun Sojoji. Sojojin kasar sun yi ram da mai sace mutanen ne a wani hari da Operation Whirl Stroke su ka kai.
A cewar Mba, tawagar ma su garkuwa da mutanen ne suka sace Dakta Audu Benedict, dansa, da kuma abokinsa a kan hanyarsu ta zuwa Abuja daga jihar Benuwe. Dangi da
Yan Fashi Da Makami
Samu kari