Yan Fashi Da Makami
Wasu mutane biyu da ake zargin su da fashi da makami da jami'an tsaro suka kama a jihar Legas da laifin fasa shagunan mutane a kasuwar Alaba dake Ojo, sun...
Dakarun ‘Yan Sanda sun ce sun cafke wadanda su ke taimakawa ‘Yan bindiga a Katsina. Kakakin rundunar ‘yan sandnan jihar Katsina, Gambo Isah ya shaida haka.
Kusan kullum sai an sace mutum 4 a kasar nan kamar yadda mu ka samu labari. Alkaluma sun nuna an yi garkuwa da mutum fiye da 800 daga farkon 2020 zuwa yanzu.
Duk kasancewar babu wani hukunci takamaimai da kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanada a kan laifin garkuwa da mutane, majalisun dokokin wasu jihohin sun amince
Ya bayyana cewa duk da kasashen turai su na son yin kasuwancin sayar da makamai, su na duba makomar irin wannan kasuwanci saboda rashin tabbacin hannun da makam
Dazu nan mu ka ji cewa Miyagun ‘Yan bindiga sun harbe ‘Dan Majalisa, sun tsere da Mai dakinsa da ‘ya ‘ya biyu. An samu wannan labari ne cikin daren Juma'a.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Katsina ta sanar da cewa ta kashe wasu 'yan bindiga guda biyu tare da kubutar da mutane biyu da su ka sace a yankin
Da ya ke amsa tambayar manema labarai a kan zargin cewa ya aikata fyade ga mata 30, sai mai laifin ya ce; "ba gaskiya bane, na aikata hakan ne kawai sau uku; za
Matsalar rashin tsaro na ci gaba da hauhawa a sassan kasar, masu garkuwa da mutane sun sace shugaban karamar hukumar Warri ta arewa, Okorodudu a jihar Delta.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari