Yan Fashi Da Makami
Jami'an 'yan sandan jihar Kaduna sun yi nasarar kama wasu tarin miyagu da suka shahara a fannin garkuwa da mutane, fashi da makami, satar dabbobi da sauran su.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hare-hare kananan hukumomi 3 na jihar Katsina, hakan ya sa an rasa rayuka biyu sannan aka yi garkuwa da mutum goma sha bakwai.
Wata majiya da ba a ambaci sunanta ba ta bayyana cewa 'yan bindigar sun shiga gida - gida, inda suke fito da mutane tare da kwace musu kayayyakinsu masu muhimma
Shugaban hafsan sojin kasar, Tukur Yusuf Buratai ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Litinin, 20 ga watan Yuli, sun tattauna batun rashin tsaro.
Dazu nan mu ka ji labarin wasu kattin kawai da su ka hadu su na yi wa karamar yarinya fyade a Kaduna. Akalla maza 5 aka kama sun yi wa mai shekara 10 fyade.
Wan ‘yan bindiga a jihar Nasarawa sun yi garkuwa da wani jami’in hukumar kula da shige, Salisu da matarsa, sun kuma harbi kanwarsa inda hakan ya sa ta mutu.
Labari ya zo mana cewa an kama Matar da ta bankawa mafitsarar yarinyarta wuta. Yemi Awolola ma’aikaciya da ke aiki da kamfanin man fetur na Najeriya watau NNPC
An sake yin ram da wani Fasto da ya kwanta da ‘yar yarinya a Najeriya. Wannan karo wani Fasto mai shekara 59 ne ya yi lalata da yarinya mai shekara 10 a Duniya.
Mun ji cewa wasu ‘Yan fashi sun aikowa bankuna takardar kawo hari a garin Ebonyi. Wannan karfin hali na ‘Yan fashi ya sa jami’an tsaro sun fara shiryawa harin.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari