Yan Fashi Da Makami
An kama wadanda ake zargi da fashi da satar mutane a Jihar Adamawa jiya, sannan an bada satifiket din jinjina ga wasu mazauna jihar, a dalilin irin kokarinsu.
‘Ya ‘Yan Mashood Kashimawo Abiola da Yaran gidansa sun samu beli a hannun ‘Yan Sanda. SP Muyiwa Adejobi, ya gagara yin magana game da lamarin a jiya da yamma.
Yan bindigan da suka kai farmaki kauyen Daulai, karamar hukumar Safana da ke jihar Katsina, sun sace mata da yawa sannan suka kashe wani dattijo dan shekara 50.
Wani kasurgumin dan fashi da makami da ake kira Sada a jihar Katsina ya mika wuya rundunar sojoji a sansaninsu da ke Dansadau, ya mika masu makamai na AK 47.
Majalisar jihar Kaduna ta amince da kudirin dokar yi wa masu fyade dandaƙa. BBC Hausa ta ce Majalisar ta wallafa wannan ne a shafinta na Twitter a jiya Alhamis.
Kungiyar Arewa ta NP ta fito ta na marawa Hafsun Sojoji baya. Wannan kungiya ta ce ana ganin tasirin zaman shugabannin tsaro da Buhari da ake yi a Aso Villa.
Wani shaidar gani da ido ya ce 'yan bindigar da suka kai hari ofishin 'yan sandan sun kwace bindigar dan sanda daya bayan sun raunta shi ta hanyar caccaka ma sa
Yan bindiga a Birnin Gwari sun halaka wani hazikin jami’in sojan sama kuma jami’i mafi hazaka a wani horo na musamman na rundunar sojin sama, Muhammad Auwal.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun yi gagarumin nasarar kama wasu matasa biyu da suka kware wajen yi wa mutane fashi da makami a motar haya.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari