Yan Fashi Da Makami
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta ce ta kwace makaman da ke hannun jami'an sashen dakile fashi da makami FSARS na jihar. Kwamishinan 'yan sanda na jihar, H
Kungiyar Coalition of Concern Northern Elders for Peace and Development ta soki gwamnati. Kungiyar ta ce Muhammadu Buhari mutumin kirki ne da ake boyewa gaskiya
Wasu yan ta'adda sun far ma al'umman wasu kauyuka uku a karamar hukumar Faskari da ke jihar Katsina, sun halaka mutane takwas tare da jikkata wasu uku a harin.
Wasu yan bindiga sun kai farmaki yankin Gundum Hausawa da ke garin Bauchi a ranar Lahadi, 11 ga watan Oktoba, sun halaka mutane biyu mace da namiji a harin.
Wasu masu garkuwda mutane sun sace mutane da yawa a wani hari da suka kai yankin Kuje, da ke babbar birnin tarayya, Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Oktoba.
Suleiman, wanda shi ma dagachi ne a kauyen Rafin Rogo, ya sanar da Daily Trust cewa; "wasu 'yan bindiga sun shiga gidan Sarki da misalin karfe 2:00 na safiyar
Yan bindiga da ba a san ko su waye ba a daren ranar Talata, sun sace tsohon kwamishinan ilimi na jihar Nasarawa, Cif Clement Uhembe a gidansa da ke garin Lafia.
Wasu mahara sun kai wa mamba mai wakiltan mazabar Jema’a/Sanga a majalisar wakilai, Rt.Hon. Nicholas Garba Sarkin Noma, da wasu mutane da ke cikin motarsa hari.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce wani shugaban yan bindiga ya taba rokonsa a yayin wata ganawa, cewa a daina yadawa idan jami’an tsaro suka kama su.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari