Yan Fashi Da Makami
Masu garkuwa da da mutane a ranar Laraba sun yi garkuwa da wani dan kasuwa a garin Minjibir, tsawon kilo mita hamsin daga birnin Kano. Yan bindigar sun yi dira
Za ku ji cewa ashe rahoton garkuwa da mutane bai zo wa ‘Yan Sanda ba yayin da ake kukan an sace Matafiya gab da bikin kirismeti a wasu garuruwan jihar Edo.
Wasu mahara sun kai farmaki, sun yi garkuwa da hakimin kauyen Kaigar Malamai, a karamar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina tare da wasu mutane goma sha biyar.
A makon nan ‘Yan bindiga su ka sace Bayin Allah a wani Kauye a Kano, sun hallaka Jami’in da ya je ceto su, Miyagun sun shiga garin ne da tsakar dare a kan babur
Hedkwatar tsaro ta sojin Najeriya ta ce dakarunta na rundunar Operation Hadarin Daji sun cafke 'yan fashi bakwai da kuma masu taimaka musu guda biyar a Zamfara.
Za ku ji Miyagu sun kashe Manomi, sun sace mata a Jihar Shugaban kasa. Katsina ta gamu da hare-haren Miyagun ‘Yan bindiga da masu garkuwa da mutane a makon nan.
Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun kai mamaya wani gari a karamar hukumar Tafa na jihar Niger, sun kashe mutum daya da sace wasu 5.
Dazu mu ka ji Gwamnonin Jihohi za su zauna da nufin a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Kungiyar NGF za ta zauna ne a gobe Ranar Laraba da rana.
An samu ‘Yan bindigan da su ka yi wa Malamin Makaranta yankan-rago. Wasu bata-gari da ba a sansu ba, sun hallaka Malami, an tsince shi cikin jini da karfe 10:00
Yan Fashi Da Makami
Samu kari