Yan Fashi Da Makami
Wani mazaunin unguwar da ya nemi a sakaya sunansa ya ce wani tsohon direkta ya sha da kyar da raunika da 'yan bindigan suka masa da duwatsu kamar yadda Daily Tr
Wasu yan bindiga a babbar birnin tarayya, Abuja, sun yi garkuwa da wasu matafiya uku bayan jami'an yan sanda sun dakile yunkurinsu na sace mutane goma sha tara.
Za ku ji yadda aka nemi wani Ma’aikaci daga China, an rasa a Kauyen Taraba. ‘Yan bindiga sun yi awon-gaba da mutumin kasar China ne tare da direban motarsa.
Malamin Jami’ar ABU Zaria ya aikawa Gwamna El-Rufai budaddiyar wasika. A wasikar ta sa, Muhammad Hashim Suleiman ya ba gwamnan Kaduna shawararwari da sauransu.
A tsakiyar watan Nuwamban 2020 ne ‘Yan bindiga su ka shiga gidajen ma’aikatan Nuhu Bamalli Polytechnic su ka yi ta’adi, yanzu an fito da Malamin da aka sace.
‘Yan bindiga sun auka gidan Ministan harkokin gona na kasa har sun yi gaba da mutum guda. An je har gidan gado an tsere da ‘danuwan Ministan Tarayya a jiya.
Labari da muke samu ya nuna cewa yan bindiga a babbar birnin tarayya Abuja, sun yi garkuwa da wani limamain cocin katolika a ranar Lahadi, 22 ga watan Nuwamba.
Wasu ‘Yan banga masu sa-kai sun yi nasarar cafke masu satar mutane a hanyar Kogi. Dubu ta cika kamar yadda za a ga masu garkuwa da mutanen sun yi fiki-fiki.
Rayuwar mazauna kauyen Aljumma da ke karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara sun shiga garari sakamakon farmakin da wasu yan bindiga fiye da 50 suka kai masu.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari