Yan Fashi Da Makami
Rundunar ‘Yan Sanda sun kamo Aljanun da ke yi wa jama’a zamba cikin aminci. Wasu masu ikirarin cewa su Aljanu ne sun fada ragar Jami’an tsaro a Jihar Katsina.
Wasu mazauna kauyukan Bakin kogi da Narido sun tarar da ajalinsu bayan da 'yan bindiga suka kai musu hari suka kashe a karamar hukumar Kauru da ke jihar kaduna.
Dakarun rundunar sojin sama sun kai farmaki mabuyan yan ta'adda da ke yankin karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun yi nasarar kawar da wasun su.
An ruwaito cewa an kashe mutum daya, jiya, tare da yin garkuwa da mutane 20 da wasu yan bindiga suka yi a kauyen Gwari-Gadabuke, da ke karamar hukumar Toto a Ji
Gwamnatin Katsina ta dage cewa sam ita bata biya masu garkuwa da mutane kowani kudin fansa don sakin daliban makarantar sakandare na kimiyya da ke Kankara ba.
Yan bindiga sun kashe tsohon sakataren ilimi na karamar hukumar Nasarawa, Malami Salihu sannan suka yi awon gaba da wasu matafiya 20 a karamar hukumar Toto.
Wasu ’yan bindiga sun kai mamaya kauyen Kawaran Rafi da ke Karamar Hukumar Igabi da ke jihar Kaduna, inda suka kashe babban Limamin garin, wato Dan Liman Isah.
Wata mata mai suna Suwaiba Naziru, da 'yan bindiga suka yi garkuwa da ita a kauyen Biya ki Kwana da ke jihar Katsina ta bayyana yadda ta haihu a hannun su.
Za ku ji labarin wani da ya yi kwana da kwanaki tsare a dajin Birnin Gwari. Mutumin da aka yi garkuwa da shi, ya ce ya ga ana horas da kananan yara a daji.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari