Yemi Osinbajo
Mun samu cewa, a sakamakon kyakkyawa kuma farar aniya ta mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, a safiyar jiya ta Laraba ya gudanar da wani abun son barka cikin garin Abuja da ya cancanci yabo da jinjina.
Mun samu cewa a gobe Laraba da Hausawa ke mata lakabi da Tabawa ranar samu, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo zai kaddamar da wani katafaren aiki na ginin Layin Dogo da aka kammala daga birnin Legas zuwa na Ibadan.
Atiku Abubakar wanda yake neman kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP ya ajiye sabanin siyasar da su ke da ita da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, baya ya ji cewa ya dadi daga jirgin sama.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Osinbajo ya mika makullan gidan ne ga Malama Noragbon Osaru a ranar Alhamis, 31 ga watan Janairu yayin daya kai ziyara jahar Edo inda ya kaddamar da sabbin rukunin gidaje guda 100 da gwamnatin jahar ta
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 24 ga watan Janairu, yayin da yake gabatar da jawabi a wani taron sauraron ra’ayi da al’ummar garin Remoland suka shirya a fadar Akarigbo dake cikin garin Sag
Za ku ji manyan abubuwan da jama’a su ka fahimta a game da Gwamnatin Buhari jiya. Buhari yayi magana game da sha’anin Boko Haram da kuma Buhari yadda ya fadi zaben 2003, 2007 har da 2011 da kuma zargin Ganduje.
Farfesa Osinbajo ya sake yin kaca-kaca da Atiku wanda shi ne dan takarar babban jam’iyyar hamayya na PDP game da batun yi wa Najeriya garambawul. Ba yau ne karon farko da Osinbajo ya soki Atiku kan batun sauya fasalin kasa.
Legit.com ta ruwaito an shirya wannan taro ne a babban birnin tarayya Abuja, kuma ya samu halartar masana da ma’abota shafukan sada zumunta daga ciki da wajen kasar nan, daga cikinsu har da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Os
Yayin da aka ware naira miliyan dari uku da daya (N301,000,000) a matsayin kudin tafiye tafiyen mataimakin shugaba Osinbajo a ciki da wajen kasar nan, da kuma naira miliyan hamsin (N50,000,000) a kudin siyar da shi a shekarar 2019
Yemi Osinbajo
Samu kari