Yemi Osinbajo
Mataimakin shugaban kasar ya kuma bayyana cewa, mafi akasarin jiga-jigai da ma su rike da madafan iko na kasar nan marasa martaba sun dukufa kan juya baya ga shugaba Buhari sanadiyar tsantsar akidarsa ta adawa da rashawa.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya karyata zargin ganawar sirri da aka ce ya yi da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo saboda wani hoto da ake yadawa a kafafen sada zumunta. A cikin hoton za a iya ganin mataimakin s
Mun samu labari cewa Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya bada labarin rayuwar sa a baya inda ya tabo maganar soyayya a wajen wani taro da aka yi a bangaren adabi a cikin Ikeja a Jihar Legas.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayar da tabbacin jajircewa da goyon bayan gwamnatin tarayya ga dukkanin masu ruwa da tsaki a harkokin sana'ar nishadantarwa domin kawo inganta kawo ci gaban kasa.
A yau, Alhamis ne, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya karbi bakuncin wasu 'yan mata da suka nuna bajinta a bangaren fasaha a kasar Amurka. Osinbajo ya karbi bakuncin tawagar 'yan matan a fadar gwamnatin Najeriya dak
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu cewa, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana karara rashin amincewar sa da shugaban kasa Muhammadu Buhari, dangane da batun kafa 'yan sandan jihohi a kasar nan.
A yayin da gwamnatin tarayya ta kai makura wajen gazawa kan ci gaba daukar nauyin hukumar inshorar lafiya ta kasa watau NHIS, ta bukaci tallafi da neman agajin bankin duniya da kuma gidauniyar nan ta Bill and Melinda Foundation.
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya bayyana mun samu rahoton cewa, mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ziyarci wurin da ibtila'in rushewar wani katafaren gini ya auku ada tsakar ranar Juma'ar da ta gabata.
Sarkin garin Daura dake jihar Katsina, Alhaji Umar Faruk, ya bayyana godiyarsa ga mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinabjo, da cewar su na alfahari dangane da goyon bayan sa akan ɗan su, Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Yemi Osinbajo
Samu kari