Yemi Osinbajo
A ranar Laraba mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana dalilin da ya sanya Buhari ya nada Usman Alkali a matsayin sabon sifeta janar na 'yan.
Sabon sifeta janar na 'yan sanda, Usman Alkali ya ce 'yan sanda a karkashin mulkinsa zasu tabbatar da bunkasa harkar tsaro a Najeriya. Premium Times ta ruwaito.
Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri abubuwa sun kusa daidaita a kasar ta Najeriya. Ya yi fatan rahamar Allah ga dukkansu
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa bai zama dole ba ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika ragamar mulki ga Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.
Tsohon Sanata, Dino Melaye ya roki Shugaba Muhammadu Buhari ya mika mulki ga Mataimakinsa, Yemi Osinbajo yayin da yake shrin tafiya zuwa Landan don duba lafiya.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya gargadi masu kira ga raba Najeriya da su sake tunani. Yace ba raba kasar bane aiki, suna bukatar Visa don zuwa Kano.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Osinbajo ya bayyana wasu dalilai da yake ganin su ne ke jawo koma baya wajen gina Najeriya. Daga ciki akwai yawan kabilu.
Shugaban kasar Najeriya da mataimakinsa za su karbi karon farko na allurar rigakafin COVID-19 a ranar Asabar mai zuwa. Tare da su za a yiwa sauran manyan Najeri
Gwamnati ta umarci jihohi da su biya wadanda rikicin makiyaya da manoma ya rutsa dasu diyyar abubuwan da suka rasa a yayin rikice-rikicen a kwanakin bayan nan.
Yemi Osinbajo
Samu kari