Yemi Osinbajo
A ranar Alhamis Gwamnatin Tarayya ta bada dama ‘Yan Najeriya su fito da magungunan COVID-19. An tabbatar da hakan ne bayan Majalisar NEC ta yi zama a Aso Villa.
A kudurin gwamnatin tarayya na cire mutane sama da miliyan 20 daga kangin talauci, mataimakin shugaban kasar ya bayyana an kusa samun nasarar haka a kasar.
Jigon APC Bola Ahmed Tinubu, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi da Ayo Fayose na iya gadan shugaban kasa Buhari a 2023.
Gwamnatin Tarayya ta kawo sababbin rangawame a Finance Act 2020. Shugaba Muhammadu Buhari ya sa hannu a kudirin Finance Act ne a ranar karshe a shekarar bara.
Babban daraktan hukumar kiwon lafiya a matakin farko (NPHC), Faisal Shu'aibu, ya ce za'a fara yi wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa, Yemi Osinb
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri tare da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajoa fadar Shugaban kasa, Abuja a yau Talata, 5 ga watan Janairu.
Jigon APC Abubaka Girei, ya shawarci jam’iyya mai mulki da ta baiwa Yemi Osinbajo-Babagana Zulum tikitin shugabancin kasa a 2023, cewa hakan zai sa ta nasara.
Babban faston kasar Ghana, Prophet Nigel Gaisie, a sakon 2021, ya yi hasashen cewa mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo zai zama Shugaban kasar Najeriya.
A jiya ne Muhammadu Buhari ya gana da masu ba shi shawara, ya bayyana inda ya sa gaba na ganin Gwamnati za ta shawo kan tsadar kayan abinci a shekara mai zuwa.
Yemi Osinbajo
Samu kari