Amurka
A labarin nan, za a ji cewa kasar Jamus ta yi ƙarin bayani game da dalilin da ya sa ta adanawa Isra'ila jirgin Benjamin Netanyahu yayin da Iran ta buɗe wuta.
Trump ya bayyana dalilin kisan Khamenei da hare haren da Amurka ke ci gaba da kai wa Iran. Ya ce an nutsar da jiragen ruwa 10 domin hana Iran kera makaman nukiliya.
Ministan harkokin wajen China ya tabbatar da goyon bayan kasarsa ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan barkewar rikici tsakaninta da Amurka da Isra'ila.
Tsohon kyaftin na taagar Super Eagles, Troost-Ekong ya makale a kasar Qatar yayin da fada ke kara zafi tsakanin Iran da Amurka, an hana jirage tashi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan yakin da kasarsa ke gwabzawa da Iran. Ya bayyana cewa an kashe shugabannin Iran da dama a hare-hare.
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da fadowar jiragen yakinta uku a Kuwait, ta ce kuskuren abokan aiki ne ya jawo lamarin yayin da yakinke kara zafi da Iran.
Rahotanni daga kasar Iran sun tabbatar da rasuwar matar marigayi jagoran addini, Imam Khamenei watau Mansoureh Khojasteh Bagherzadeh bayan harin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yan kungiyar Shia'a a wasu jihohin Arewa sun fito domin zanga-zangar nuna takaicin kisan Ayatollah Ali Khamenei a Iran.
Kasar China ta nuna damuwa kan yaduwar rikicin Gabas ta Tsakiya bayan barkewar yaki tsakanin Amurka, Isra'ila da Iran, ta nemi a koma teburin tattaunawa.
Amurka
Samu kari