Amurka
Adadin wadanda suka jikkata a Isra’ila ya haura 6,131 yayin da rikicin yaki ke ci gaba tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran tun daga karshen watan Fabrairun 2026.
Legit Hausa ta hada rahoto da ya kun shi tarihin dan kasar Amurka, Alex Barbir da ke yawo a kauyukan Najeriya yana kira ga Kiristoci su dauki makami don kare kai.
Ana shirin bikin Easter, Rundunar tsaron Najeriya ta fadi irin gudunmuwar da sojojin Amurka ke bayarwa a Najeriya duk da karuwar hare-hare a Najeriya.
Makamai masu linzami daga Iran sun afka wa tsakiyar Isra'ila a ranar Laraba, inda suka jikkata mutane tara tare da janyo gobara a yankunan Bnei Brak da Petah Tikva.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya ce suna sane da yadda China da Russia ke taimakawa Iran a yakin da ake ciki, kuma suna daukar matakan dakile wannan goyon baya
Wani alƙalin babbar kotun tarayya ya dakatar da Shugaba Donald Trump daga ci gaba da gina katafaren zauren taro na dala miliyan 400 a fadar White House.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Amurka za ta janye daga yaki da Iran ko ba a cimma yarjejeniya ba. Ya bayyana haka ne a fadar White House.
Rundunar IRGC ta Iran ta jero kamfanonin Amurka irin su Tesla da Google a matsayin halattattun wuraren kai hari idan aka ci gaba da kashe mata shugabanni.
Sanata Ted Cruz daga Amurka ya nuna damuwa kan kisan da aka yi a Jos inda ya zargi wasu jami’an gwamnatin Najeriya da taimaka wa cin zarafin Kiristoci.
Amurka
Samu kari