Amurka
Harin jiragen Iran ya lalata masana'antar tace ruwan sha da matatar mai a Kuwait, lamarin da ke barazana ga kashi 90 na ruwan sha da tattalin arzikin ƙasar.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar IRGC da ke Iran ta ce ba za ta nade hannayenta tana kallon Amurka na luguden wuta a kan muhimman wurare a kasar ga.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran ta kaddamar da rukuni na 91 na hare-hare kan biranen Isra'ila. Ta ce hare-haren sun yi barna mai girma.
Dakarun rundunar sojin Iran sun sanar da cewa sun harbo jirgin Amurka da ya shiga kasar su. Iran ta ce jirgin ya fado daga sama kuma akwai alamu matukins ya mutu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Amurka ce ta lalata babbar gada mafi girma a Iran, yana gargadin cewa akwai karin hare-hare idan ba a kai ga yarjejeniya ba.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya bukaci babban hafsan rundunar sojin kasa, Janar Randy George, ya yi murabus yayin rikicin da ake yi da Iran.
Rundunar sojojin Iran ta kaddamar da hare-hare kan sansanin sojojin sama na Amurka. Sansanin sojojin yana dauke da jiragen yakin Amurka da ake amfani da su.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Antoni Janar ta kasar, Pam Bondi za ta sauka daga mukaminta ta koma bangaren kamfanoni masu zaman kansu.
Rundunar dakarun juyin juya halin Musulunci ta Iran ta kaddamar da hare-hare masu zafi kan Amurka da Isra'ila yayin da ake ci gaba da yaki a Gabas ta Tsakiya.
Amurka
Samu kari