Amurka
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a koma teburin tattaunawa tsakanin gwamnatinsa da kasar Iran a birnin Islamabad.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya ce rufe mashigar Hormuz da Iran ta yi lokacin ya girgiza tattalin arzikin duniya, ya kira shi da ta'addanci.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa a binciken farko da ta yi, ta gano cewa ta yi asarar akalla Dala biliyan 270 a yakinta da hadin gwiwar Amurka da Isra'ila.
Akwai yiwuwar tawagogin Amurka da Iran su ci gaba da tattaunawa domin kawo karshen yaki a Gabas ta Tsakiya. Za a sake tattaunawar ne a birnin Islamabad na Pakistan.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya jagoranci gwajin makamai masu linzami da wasu masu iya harbo jirgin ruwa domin tabbatar da tsaron kasar shi.
Kasar Musulunci ta Iran ta jaddada bukatar biyanta diyyar duka barnar da aka kata a yakin da ta yi da Amurka, ta zargi Sausiyya da wasu kasashe hudu.
Sanata Bernie Sanders ya sha alwashin hana sayarwa Isra'ila makaman Amurka a wani zaman da majalisar kasar za ta yi. Ya ce Isra'ila ta yi kisan kare dangi.
A labarin nan, za a ji cewa kasari Isra'ila na kara hangen yadda za ta fara mayar da hankali a kan Turkiyya bayan Iran a yankin Gabas ta Tsakiya.
Amurka
Samu kari