Amurka
China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi rashin nasara a wata kara da ya shigar a gaban kotu. Alkalin kotun ya ba shugaban na Amurka rashin gaskiya.
Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
Miliyoyin yan Najeriya da ke fatan samun sauki idan sulhun Amurka da Iran ya tabbata sun samu koma baya, ana hasashen fetur zai iya iara tsada fiye da baya.
An yi zaman sulhu tsakanin Amurka da Iran a birnin Islamabad na Pakistan, amma duk da haka ba a ciimma matsaya ta karshe ba duk da an fara fahimtar juna.
An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin da ake yi tsakanin Amurka, Isra'ila da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya.
Hafsun sojan Uganda, Muhoozi Kainerugaba ya sanar da cewa zai tura sojoji 100,000 Isra'ila domin kare ta daga Iran, zai kuma tura dakaru 500,000 su kwace Tehran.
Shugaban Cuba Miguel Díaz-Canel ya ce a shirye yake ya mutu yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, sakamakon barazanar hari da killace mai da Amurka ta yi musu.
Fafaroma Leo ya yi wa shugaban Amurka martani kan yake-yake da ya ke kaddamarwa a kasashen duniya. Ya ce zai cigaba da fadin gaskiya ga shugabanni.
Amurka
Samu kari