Amurka
A labarin nan, za a ji cewa an samu ƙaruwar masu adawa da yadda Amurka ke taimaka wa Isra'ila da bama-bamai da sauran makaman kare dangi a yaki da Falasdinu.
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa ta ba da shawarar yadda za a yi da sindarin Uranium da Iran ta mallaka amma Amurka ta nuna ba haka ba, ta ce a shirye take ta koma.
A labarin nan, za a ji majalisar dattawan Amurka ta sake zama a karo na hudu dokin duba yadda za a taka wa shugaban kasar Donald Trump birki game da yaƙi da Iran.
An yi wata tattaunawa mai matukar muhimmanci tsakanin Sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani da Shugaba Donald Trump ta wayar tarho yau Laraba.
'Yan Democrat sun gabatar da hujjojin tsige Minista Pete Hegseth daga mukamin ministan tsaron Amurka, kan zargin laifukan yaƙi a Iran da fallasa bayanan sirri.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya gode wa Pakistan bisa kokarin da take ba dare ba rana wajen ganin kasar ta cimma matsaya ta karshe da Amurka.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya tabo batun lokacin kawo karshen yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ya ce za a iya kawo karshen yakin da yarjejeniya.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya karbi tawagar kasar Pakistan, wacce ta kai ziyara birnin Tehran son isar da sakon Amurka da lallashin kasar.
Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Amurka
Samu kari