Amurka
Attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa wasu daga kasashen waje na dakile cigaba a kasashen Afrika. Ya bukaci 'yan Afrika su tashi tsare a nahiyarsu.
A labarin nan, za a ji cewa akwai yiwuwar yaƙin da Amurka da Isra'ila suka jawo a Gabas ta Tsakiya zai iya zuwa ƙarshe nanda wani ƙanƙanin lokaci.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun IDF na Isra'ila sun ci gaba da farmaki zuwa kasar Lebanon duk da Amurka ta sanar da cewa ana cimma tsagaita wuta a yankin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya haska abubuwan da kasarsa ta cimma da Iran. Ya bayyana cewa Iran ta amince ba za ta samu makamin nukiliya ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake dauko batun toshe hanyoyin jiragen ruwan Iran da sojojin kasarsa suka yi. Trump ya ce hakan ya cutar da Iran.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta sauka daga matsayarta, ta yarda ba za ta kera makamin nukiliya ba, ya ce za a koma tattaunawa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin Lebanon da Israila. Ya yi magana da shugabannin kasashen.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth ya yi ikirarin vewa hare-haren Amurka sun raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei kuma suna zargin ya nakasa.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya ja kunnen shugabannin kasar Iran. Peye Hegseth ya kuma nuna cewa Amurka da lalata karfin soja na kasar Iran.
Amurka
Samu kari