Amurka
Iran ta bayyana cewa ba za ta manta ada irin yaudarar da Amurka ta mata har sau biyu ba ama tsakiyar tattaunawar diflomasiyya, ta ce ba ta shirya komawa sulhu ba.
Dakarun IRGC na kasar Iran sun sanar da sake rufe mashigar Hormuz bayan takaddama da Amurka. Hakan ya sa an kawar da hasashen raguwar farashin fetur a Najeriya.
Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
An hango wani sojan Isra'ila dauke da guduma yana da ruguza mutum-mutumin Yesu Almasihu a kasar Lebanon. Mutane da dama sun soki Ira'ila da sojanta.
Kamfanoni jiragen ruwa sun sanar da cewa an yi harbe-harben gargadi ga wani jirgin Faransa da zai wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe ranar Asabar.
A labarin nan, za a ji cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara jan kafa kan halartar zaman sulhu da Amurka a Pakistan duk da Donald Trump ya tura tawaga.
A labarin nan, za a ji babban jami’in sojin Iran, Brigediya Janar Seyed Majid Mousavi ya ce sun yi amfani da tsagaita wuta wajen gyara makaman yaƙin da suka lalace.
Tsohuwar 'yar takarar shugaban kasar Amurka ta jam'iyyar Democrat, Kamala Harris, ta bayyana dalilin da ya sanya Donald Trump ya fara yaki da Iran.
Tsohon jagoran addini na kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya rasa ransa sakamakon hare-haren Amurka da Isra'ila. Har yanzu Iran ba ta binne shi ba.
Amurka
Samu kari