Amurka
A labarin nan, za a ji cewa an fara samun matsalolin tattalin arziki sakamakon takaita amfani da intanet da hukumomin kasar Iran suka yi bayan an fara yaƙi.
Rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta fadi irin horon da dakarun sojojin Najeriya ke samu a wata makarantar sojojin sama a jihar Ohio da ke kasar Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
Shugaban hukumar leken asirin Isra'ila ta Mossad, David Barnea ya yi magana kan babban jami'in leken asirinsu da ya kira da Mem da ya rasu. Ya taimaka a yaki da Iran
Sanata Ted Cruz ya zargi jami'an Najeriya da haɗa baki wajen kashe Kiristoci a wani taron majalisar dattawan Amurka da aka yi yau 22 ga Afrilu, 2026.
Iran ta kai hari kan jirgin dakon mai a mashigar Hormuz yau 22 ga Afrilu, 2026, lamarin da ya haddasa tashin farashin mai da dagula shirin sulhu a Pakistan.
Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Majiyoyi sun ce tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya nemi amfani da lambobin nukiliya yayin taron gaggawa, amma babban hafsan soji ya hana shi.
Masana sun bayyana cewa Amurka na fuskantar karancin makamai. Yakin Iran ya jawo Amurka amfani da da yawa daga cikin makamanta a fagen daga a Gabas ta Tsakiya.
Amurka
Samu kari