Amurka
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zargi Benjamin Netanyahu da gaza yaki da Hezbollah a Lebanon, inda ya ce yana kashe fararen hula da yawa a kasar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Isra’ila ba za ta wanzu ba da ba tare da taimakon Amurka da jagorancinsa ba, yayin da sabani ke ƙaruwa kan yarjejeniyar Iran.
An samu jerin abubuwan har guda 18 cikin muhimman yarjeniyoyin da kasashen Amurka suka yi da Iran domin kawo karshen yakin da suka yi a Gabas ta Tsakiya
Masu sharhi kan harkokin yau da kullum a duniya na cewa yakin Iran da Isra'ila da kuma cimma yarjejeniya ya fallasa gazawar Amurka da raunana tasirinta a duniya.
Rundunar sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani ga Isra'ila game da kai hare-haren a kudancin Lebanon.
Jirgin sojin Amurka samfurin B-52 ya yi hadari. An ruwaito cewa mutum 8 da ke cikin jirgin sun mutu. An yi amfani da irin jirgin a yakin Amurka da Iran.
Daftarin sulhun da aka yi tsakanin Iran da Amurka ya nuna cewa za a saki dala biliyan 24 na Iran kafin a cimma yarjejeniya ta karshe da za a yi a wajen tattaunawa
Shugabannin duniya sun yi maraba da yarjejeniyar da Iran da Amurka suka kulla. Kasahsen Truari na E4 sun amince su cirewa Iran takunkumi saboda yarjejeniyar.
Wani jami'i matatar Dangote ya sanar da cewa yana fatan farashin man fetur zai sauko a Najeriya bayan cimma yarjejeniyar Amurka da Iran da bude Hormuz.
Amurka
Samu kari