Amurka
Kungiyar Hezbollah ta yi ikirarin cewa ta kashe sojojin Isra'ila hudu bayan tare da jikkata wasu da dama bayan ta masu kwanton bauna a Kudancin Lebanon.
Iran ta sake rufe mashigin Hormuz bayan ta zargi Amurka da Isra’ila da rashin cika sharuddan yarjejeniyar da aka cimma domin kawo karshen rikici.
An shirya ci gaba da gudanar da tattaunawa tsakanin kasashen Amurka da Switzerland. Sai dai Switzerland ta fito ta bayyana cewa an dage tattaunawar.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawan Amurka, Chuck Schumer, ya soki Shugaba Donald Trump kan yarjejeniyar fahimtar juna da aka kullanda kasar Iran.
Ministan Isra'ila, Amichai Chikli ya bayyana cewa Isra'ila za ta kai hari Syria komai daren dadewa. Ya ce Turkiyya, da Qatar na cikin ma su masu barazana.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Accord a zaben shekarar 2027, Gbenga Olawepo Hashim, ya yaba kan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Amurka da Iran.
Mataimakin shugaban kasa Donald Trump, JD Vance ya gargadi jami'an gwamnatin Netanyahu kan sukar Donald Trump kan yarjejeniya da Iran da Amurka ta yi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan wani hari da ya kashe yara 'yan makaranta 170 a Iran. Trump ya ce yaki abu ne mai matukar muni.
Shugaban Iran Pezeshkian ya yaba yarjejeniyar fahimtar juna Iran da Amurka a matsayin takarda tarihi da ke nuna juriyar ƙasa da diflomasiyya mai ƙarfi.
Amurka
Samu kari