Amurka
Mahukuntan Iran sun ce sun karɓi martani a hukumance daga Amurka kan shawararta ta kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya da warware ssbsnin Hormuz.
Donald Trump ya kira Kim Jong Un abokinsa, ya ce Koriya ta Arewa na da makaman nukiliya da yawa, yayin da Amurka ke neman sake tattaunawa da Pyongyang.
Najeriya ta yi kira ga duniya da ta kawar da makaman nukiliya gaba ɗaya, tana mai cewa ba za a iya dogaro da makaman da za su iya lalata rayuwa ba.
Shugaba Donald Trump ya ce rikicin da ke tsakanin Amurka da Iran zai ƙare nan ba da jimawa ba, yayin da farashin man fetur a kasuwannin duniya ya faɗi.
Darajar rial ta Iran ta sake faduwa kasa warwas, yayin da Tehran da Washington ke ci gaba da tattaunawa kan mashigar Hormuz da kawo ƙarshen yaƙin.
Kakakin rundunar IRGC Hossein Mohebbi ya zargi Donald Trump da yin ƙarya, yana mai cewa Amurka ta gaza a yaƙin Iran kuma ya kamata ta fice daga Gabas ta Tsakiya.
Kasar Iran ta ce tawagarta da ke New York ba ta da shirin tattaunawa da Amurka, duk da cewa Donald Trump ya ce ana sa ran sake komawa teburin sulhu.
Amurka ta gode wa Birtaniya, Turkiyya, Oman da Hadaddiyar Daular Larabawa kan goyon bayan takunkumin tattalin arziki da ta kakaba wa Jamhuriyar Iran
Rundunar IRGC ta Iran ta yi barazanar kai wa jiragen ruwan yaƙin Amurka hari har a Tekun Indiya idan Washington ta sake ƙaddamar da yaƙi da Tehran.
Amurka
Samu kari