Amurka
Wakilai daga ƙasashe da dama sun fice daga zauren Majalisar Ɗinkin Duniya yayin da Benjamin Netanyahu ya fara jawabi a Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya.
Ta bakin Kashim Shettima, Tinubu ya bukaci Afirka ta samu kujeru 2 na dindindin Majalisar Tsaro ta Majalisar dinkin duniya yayin zaman majalisar na 81.
Gwamnatin Taliban ta Afghanistan ta yi barazanar mayar da martani bayan hare-haren Pakistan sun kashe mutane hudu, yayin da rikicin kasashen ke kara kamari.
Kenneth Okonkwo ya yi zargin cewa Shugaba Bola Tinubu na guje wa zuwa kasar Amurka ne saboda tsoron yiwuwar Shugaba Donald Trump ya sa a kama shi.
A taron New Yorkz Gwamnatin Tarayya da ƙasar Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna domin bunƙasa fannin ma’adinan ƙasa na Najeriya.
Wani alkalin Amurka ya umarci Trump da ya maido da izinin CNN, POLITICO da MS NOW shiga Fadar White House na kwanaki 14 yayin da ake sauraron karar.
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya zargi Amurka da ta’addanci, yana mai cewa Iran ba za ta mika wuya ba duk da matsin lamba da takunkumin ƙasashen waje.
Shugaban kasar Brazil Luiz Inacio Lula da Silva ya ce Donald Trump na da ikon mulkin Amurka kawai, ba shi da damar tilasta wa sauran ƙasashe bin dokokinsa.
Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma na Najeriya na neman tallafin ƙasashen waje da jarin kamfanoni masu zaman kansu domin aiwatar da wani shiri na yankin.
Amurka
Samu kari